Skip to main content

Posts

Featured

Ƴan wasan Real da za su kara da na Atletico a La Liga

  Real Madrid za ta karɓi bakuncin Atletico Madrid a gasar La Liga karawar mako na 23 da za su fafata a wasan hamayya ranar Asabar a Santiago Bernabeu. Wannan shi ne karo na biyu da su kece raini a tsakaninsu a bana, sun tashi 1-1 a Atletico a babbar gasar tamaual ta Sifaniya ranar Lahadi 29 ga watan Satumba. Wannan shi ne karon farko da za su fuskanci juna a wasan na ƴan birnin Madrid a 2025. Real Madrid ce kan gaba a teburin La Liga da tazarar maki ɗaya tsakani da Atletico ta biyu mai maki 48. Kociyan Real Madrid, Carlo Ancelotti na fatan magoya baya za su mara musu baya tun daga take leda zuwa tashi, domin su samu maki ukun da suke bukata. Real za ta fuskanci Atletico Madrid, bayan kai wa zagayen daf da karshe a Copa del Rey, sakamakon doke Leganes a Butarque. Haka kuma za ta yi karawar da ƙwarin gwiwa, bayan da Camavinga ya warke, haka kuma Jude Bellingham da Kylian Mbappe da ba su buga Copa del Rey, za su fuskanci Atletico. Mbappe ƙyaftin ɗin tawagar Faransa ya ci wa Real ƙwal...

Latest Posts

United na son Delap, Madrid za ta tsawaita zaman Vinicius

HUKUNCIN YAN SANDA JIHAR GOMBE SANARWA 06 GA FABRAIRU, 2025. "TAKANCEWAR MATSALAR YIN DAREN DARE"

Chelsea na son Marc Guehi, Man United da Chelsea da Newcastle na son Mateta

Neymar ya raba-gari da Al-Hilal

Abin da ya sa birnin Goma ke da muhimmanci ga ƴan tawayen M23

Arsenal ta shirya biyan kuɗin Nico Williams, Tottenham na neman Dibling

Afcon 2025: Super Eagles tana rukuni da Tunisia da Uganda da Tanzania

Barcelona ce kan gaba a cin ƙwallaye a raga a La Liga

Ƴan tawaye sun kashe sojojin wanzar da zaman lafiya 13 Jamhuriyar Congo

Tinubu ya buƙaci hukumar FRSC ta kare haɗurran tankokin mai